An yi wa karnunku keken guragu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An yi wa karnuka keken guragu

An samar wa guragun karnuka wata dama ta tafiya da keken guragu a Taiwan, kuma kwalliya ta fara biyan kudin sabulu.