Kun san babban ƙalubalen da mata ke fuskanta a siyasa?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

ADIKON ZAMANI: Kun san babban ƙalubalen da mata ke fuskanta a siyasa?

A filinmu na Adokon Zamani na wannan makon, mun kawo tattaunawa ta musamman kan irin ƙalubalen da mata ke fuskanta a harkokin siyasa.

Filin ya tattauna da Binta Masi Garba, 'yar majalisar dattawan Najeriya, da Hajiya Rabi Abdullahi, jami'a a kungiyar mata ta WRAPA da kuma Isma'il Ahmad, shugaban matasa na jam'iyyar APC mai mulkin kasar.

Hakkin mallakar hoto TWITTER
Image caption Sanata Binta Masi ta ce mata za su kawo sauyi sosai a siyasa

Labarai masu alaka