Bidiyo: Shekaru 200 da kirkiro keke
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An yi shekara 200 da kikiro keke a duniya

Shekaru 200 da suka gabata ne a kirkiro keke, a mastayin wani sabon abin hawa da zai maye gurbin dabbobi kamar su doki da jaki. To sai dai a shekarun nan keke ya bunkasa.