Ku san mai yanke jin dadi a Congo?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

ICC ta na sharia'ar 'mai yanke jin dadi' a Congo

Kotun hukunta laifukan yaki ta duniya ICC ta fara sharia'ar Bosco Ntaganda, wanda ake zargi da laifukan yaki 18, ciki har da shigar da yara soja, da fyade da kisa lokacin yakin da aka yi a Jamhuriyar Dimokradiyar Congo.