Ko za a iya rage kudin aikin hajji a Nigeria?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ko za a iya rage kudin aikin hajji a Nigeria?

Ana ci gaba da takaddama kan farashin aikin hajji a Najeriya. Hukumar aikin hajjin kasar tace tashin farashin Dala ne ya janyo tsadar kudin hajjin na bana har ya kai Naira Miliyan daya da rabi. To sai dai wasu sanatoci sun ce da sake.