ADIKON ZAMANI: Wacce matsala 'yar-aiki ke fuskanta?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

ADIKON ZAMANI: Wacce matsala 'yar-aiki ke fuskanta?

A filinmu na Adikon Zamani na wannan makon, mun tattauna kan matsalolin da 'yan mata masu yi wa magidanta, musamman mata, aiki ke fuskanta na cin zarafi da take hakki.