Karen da ka bada gudunmuwar jini
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Karnuka na bayar da gudunmawar jini a Birntaniya

Mai yuwa ka saba jin cewa mutane suna bayar da jininsu domin taimakawa wasu, to sai dai a Birtaniya wata kungiyar agaji na kiran musu karnuka su ringa kai dabbobinsu domin bada gudunmawar jini.