Wajen ajiye mota da ya fi tsada
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ka san wajen ajiye mota mafi tsada a duniya?

An yi ittifaki cewa a duk duniya babu inda ya kai wani wajen ajiye mota a birnin Hong Kong tsada. Kudin da aka sayar da filin ya kai Naira Miliyan 215,532,900.