Karin bayani game da rikicin Taraba
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sanata yusuf Abubakar Yusuf, daga Taraba

Karin bayani da Sanata yusuf Abubakar Yusuf, dan majalisar dattawan da ke wakiltar mazabar Taraba ta tsakiya ya yi wa Haruna Shehu Tangaza