Hari kan masallaci a Birnin London
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalli bidiyon harin masallacin London

Mutum daya ya mutu, wasu da dama kuma sun jikkata a wani hari da aka kai da babbar mota kan wani masallaci a birnin London.