Wata ta yanki al'aurar wanda ake zargin ya yi mata fyade
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Asirin mutumin ya tonu ne da ya je asibiti neman magani

Asirin mutumin ya tonu ne da ya je asibiti neman magani inda aka ce ya nemo shaida daga 'yan sanda game da raunin da ya samu