Gasar masu tara gemu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ka san wanda ya lashe gasar gemu?

An gudanar da gasar masu tara gemu da yawa a Faransa, inda aka zabi wandanda suka yi fice, wajen gyaran gemu da kuma tara shi da yawa.