'Yar gudun hijirar da ta zama tauraruwa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalli 'yar gudun hijirar da ta zama tauraruwa

Kana da labarin 'yar gudun hijirar da ta zama tauraurwa a Amurka? matashiyar dai ta yi amfani da tasirinta wajen taimakon yaran da yaki ya shafa. Marik Malek ta je Amurka ta na yarinya, to amma matsalar da ta samu a rayuwarta ba ta hana ta zama wata abar alfahari ba.