IS ta rusa masallaci mai tsohon tarihi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Iraq: IS ta rusa masallacin da ya haura shekara 800 a Mosul

Kungiyar IS mai da'awar kafa daular musulunci ta rusa wani masallaci da ya haura shaekara 800 a birnin Mausul inda shugaban kungiar Abubakar Albagdadi ya taba yin huduba. An rusa masallacin ne a lokacin da ake yaki tsakanin sojojin Irak da yan kungiyar IS mai da'awar kafa daular musulunci