Ban zaci zan kawo yanzu da rai ba
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dan ci-rani: Ashe da sauran kwanana na a gaba

Wani dan ci rani dan Najeriya da ya yi yunkurin tafiya turai ci- rani ya kuma makale a Libiya ya ce ya ci bakar azabar da ta kai mutuwa kawai ya ke jira.