Muhimmiyar zakkar fidda kai ga Musulmi

Maize Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Ana so ne mutum da fitar da zakkar da nau'in abinci da ya fi amfani da shi

Yayin da ake kammala azumin watan Ramadan, ana so Musulmi maza da mata, yara da manya da suka yi azumin watan Ramadan za su fitar da zakkar fidda kai kafin tafiya masallacin idi.

Ita dai zakka zakkar fidda kai sunnah ce daga cikin sunnonin Manzon Allah SAW.

Ga dai tattaunawar da abokiyar aikinmu Aisha Sharif Baffa ta yi da Ustaz Husseini Zakariya ya yi karin bayani kan zakkar.

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti
Ustaz Husseni Zakariya da ke Abuja