Da gaske Buhari yake yaki da cin hanci - Ribadu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Da gaske Buhari yake yaki da cin hanci – Ribadu

Tsohon shugaban hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'annati, EFCC, Mallam Nuhu Ribadu, ya shaida wa BBC cewa da gaske gwamnatin Muhammadu Buhari take yi wurin yaki da cin hanci da rashawa.