Kun san dadin da naman kwado ke da shi?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san dadin da naman kwado ke da shi?

Kasuwancin kwadi na bunaksa a wasu yankuna na arewacin Najeriya inda masu cin kwadin ke cewa namansa tamkar na kaza ko kifi yake.