Hotuna: Sultan Abubakar Saad III ya girmama Gwamna Wike na jihar Rivers
Sultan Abubakar Saad III ya girmama gwamnan jihar Rivers Nelson Wike a lokacin wani bikin na musamman a birnin Sokoto.

Asalin hoton, Government House Sokoto
Gwamnan jihar Rivers Nelson Wike tare da Sultan Abubakar Saad III da gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal a lokacin bikin.
Asalin hoton, Government House Sokoto
Sultan Abubakar Saad III na saka wa gwamnan jihar Rivers Nelson Wike hular kube a lokacin bikin a birnin Sokoto.
Asalin hoton, Government House Sokoto
Gwamnan jihar Sokoto State Aminu Waziri Tambuwal na dubawa a yayin da jihar Sultan Abubakar Saad III ke gaisawa da gwamnan Rivers Nelson Wike a lokacin bikin.
Asalin hoton, Government House Sokoto
Sultan Abubakar Saad III na saka wa gwamnan jihar Rivers Nelson Wike babbar riga a fadar Sarkin Musulmi dake Sokoto.
Asalin hoton, Government House Sokoto
Gwamnan jihar Rivers Nelson Wike tare da gwamnan jihar Sokoto State Aminu Waziri Tambuwal jim kadan bayan bikin a birnin Sokoto.