Nigeria: 'Yadda manyan barayi ke shirya fashi daga kurkuku'

Police Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Amfani da waya wurin aikata laifi da wasu da aka ajiye a gidan wakafi ke yi ka iya sa rayukan jami'an tsaro cikin hatsari

A Najeriya ana zargin cewar idan aka kama masu laifi, mahukunta na sake su bayan sun bayar da na goro.

Wannan na cikin tambayoyin da Ahmed Abba Abdullahi ya yi wa fitaccen gagarabadan dan sandannan, ACP Abba Kyari.

Kuma dan sandan ya yi bayanin yadda wadanda ake zargin suke fita daga gidan wakafi da takardun boge tare da yadda barayi suke shirya fashi daga kurkuku.

Ga kuma yadda hirarsu ta kasance:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti
Saurari yadda 'yan fashi suke fita daga gidan maza domin sata

Kallon fina-finan bincike ya sa Abba Kyari ya zama gagarabadan dan sanda