Wanda ya budewa yan kwallon Afirka zuwa turai
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wanda ya budewa yan kwallon Afirka zuwa turai

Peter Ndlovu ya fara buga kwallon kafa ne da buga kwallon roba a kan titunan birnin Bulawayo, a Zimbabwe. Daga nan ya zama dan Afirka da ya fara buga kwallo a gasar Premier.