'Duniya tana da bango, ba ta da bango'

An dade Bahaushe yana tababa kan batun cewa ko duniya tana da bango ko kuma a'a.

Batun yana daya daga cikin tambayoyin da shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa.

Ga karin bayanin Farfesa Yusuf Adamu Shugaban Fannin Labarin Kasa na Jami'ar Bayero da ke Kano game da batun (Sai ku latsa alamar lasifika da ke kasa).

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti
Farfesa Yusuf Adamu na Jami'ar Bayero ta Kano