Hira da Sanata Bukar Abba Ibrahim
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hira da Sanata Bukar Abba Ibrahim domin bidiyo da aka wallafa a shafukan sada zumunta.

Hira da tsohon gwamnan Jihar Yobe Sanata Bukar Abba Ibrahim domin wani bidiyo da aka wallafa a shafukan sada zumunta inda a ka nuna sanatan a tsirara tare da wasu 'yan mata.