Me kuke son sani game da rashin lafiyar Buhari?

Shugaba Buhari ya ce bai taba yin jinyar da ya yi a farkon shekarar nan ba Hakkin mallakar hoto NIGERIAN GOVERNMENT
Image caption Shugaba Buhari ya ce bai taba yin jinyar da ya yi a farkon shekarar nan ba

Kusan wata biyu kenan tunda shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya koma kasar Ingila domin yin jinyar rashin lafiyar da ba a sani ba, sai dai 'yan kasar na nuna damuwa.

Me kuke son sani game da halin rashin lafiyar shugaban na Najeriya, me kuma ku ke so ku sani kan abin da fadar tasa ke ciki kan wannan lamari?

Mun daina karbar tambayoyi ta wannan shafin. Mun gode.