Me ka sani game da yakin Biafra?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Nigeria: Me ka sani game da yakin Biafra?

Shekara 50 kenan da fara yakin Biafra, daya daga cikin yakin basasa mafi muni a nahiyar Afirka.

Ko me ya haddasa yakin na Najeriya, kuma me ya sa har yanzu ake tunawa da lamarin?

Labarai masu alaka