Magajin gari ya auri kada
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Magajin gari ya auri kada

Wani magajin gari a Mexico ya auri kada a wata al'ada ta shekara-shekara domin nemawa masuntan yankin sa'a. Al'ada ce da ake fara a a jihar Oaxaca, tun 1789.

Labarai masu alaka