Alhinin rasuwar Dan Masanin Kano
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Makusantan Dan Masanin Kano suna alhini

Makusantan Marigayi Dan Masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama Sule suna ci gaba da nuna alhini dangane da rasuwar sa. Iyalensa da abokansa na ci gaba da bayyana kyawawan halayen marigayin.

Bidiyo: Ibrahim Isa

Labarai masu alaka