Mutuwar Aure a arewacin Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matsalar mutuwar aure a arewacin Najeriya

Fittaciyar marubuciyar littatafan Hausa, Bilkisu Salisu Ahmad Funtua ce ta nuna damuwarta game da matsalar mutuwar aure a wata hirar da ta yi da sashen Hausa na BBC.