Rahama Sadau za ta gana da Priyanka Chopra
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rahama Sadau za ta gana da Priyanka Chopra

Jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau ta ce tana dab da ganawa da gwanarta a fina-finan Indiya Priyanka Chopra.