Birnin Bishiyoyi na China
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

China za ta gina birnin Bishiyoyi

A wani yunkuri na magance mastalar gurbatacewar iska, China tana shirin gina wani birni da zai zama birnin bishiyoyi na farko a duniya.