Adikon Zamani Episode 7 Cutar Kanjamau 2
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rayuwar mata masu fama da cutar kanjamau

A wannan makon filin ya tuntubi wasu mata ne masu fama da cutar kanjamau a Abuja da ke Najeriya.

Shirin ya duba yadda rayuwarsu take kasancewa bayan kamuwarsu da cuta mai karya garkuwar jiki, ciki har da wata mata wadda mijinta ya rabu da ita saboda ta kamu da cutar.

Ga cikakkiyar zantawar da Fatima Zarah Umar ta yi da matan (sai ku latsa alamar lasifika da ke sama don sauraro)