Ambaliyar ruwa ta kashe mutane 11 a Niger
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Nigeria: Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 11 a Niger

Sama da mutane 11 ne suka mutu, wasu sama da 200 kuma suka rasa gidajensu, sakamakon ambaliyar ruwa da aka fuskanta a wasu sassan jihar Niger.