Mai rabon ganin badi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Sau biyu tankar yaki tana bi ta kaina'

Wani mutum da tankar yaki ta bi ta kansa har sau biyu a lokacin yunkurin juyin mulkin da aka yi a Turkiya, ya shedawa BBC yadda ya tsallake rijiya da baya.

Labarai masu alaka