Me kuke son sani a kan inshorar lafiya ta Najeriya?

Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption 'Yan Najeriya da dama ba su da masaniya kan inshorar lafiya

'Yan Najeriya da ma wasu kasashe, musamman ma'aikatan gwamnati da kamfanoni, na ribantar shirin inshorar lafiya.

Sai dai ba kowa ne ya san yadda ake gudanar da wannan shiri ba.

Me kuke son sani a kan inshorar lafiya?

Mun daina karbar tambayoyi ta wannan shafin. Mun gode.

Labarai masu alaka