Tusar shanu na gurbata muhalli
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tusa da gyatsar shanu na gurbata muhalli

Tusa da gyatsar shanu suna samar da wani sinadarin gas da ke zama kaso 15 wajen gurbata iska a duniya. A yanzu wasu manoma a Kenya na fatan rage sinadarin ta hanyar samar da madara da yawa da kuma karancin gas din.