An kama mace sabo da sa siket a Saudia
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Saudi Arabia: Mace ta saka guntun siket da karamar riga

Hukumomin Saudi Arabia sun kama wata mata suna yi mata tambayoyi, sabo da ta sanya guntun siket da karamar riga, ta kuma yi yawo a waje, sannan ta sa bidiyonta a manhajar Snapchatt.

Labarai masu alaka