An yi dashen hannaye na farko a duniya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An dasawa wani yaro hannaye biyu

Zion, mai shekara takwas, shi ne yaro na farko a duniya da aka fara yi wa dashen hannaye biyu a Amurka. Shekara biyu bayan dashen a yanzu yana iya daukar kwallo ya kuma buga ta.

Labarai masu alaka