Telan da ke dinka riga a minti hudu

Telan da ke dinka riga a minti hudu

Wani kwararren tela dan Uganda wanda ya shiga gasar tallata tufafin gargajiya ta duniya, ya ce yana iya dinka kaya a cikin minti hudu. A yanzu kuma ya bude wata makaranta ta koyawa matasa dinkin gargajiya.