Me kuke son sani game da rikicin da ake yi kan masallacin Kudus?

Ana rikicin ne bayan Isra'ila ta hana Palasdinawa sallah a masallacin

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto,

Ana rikicin ne bayan Isra'ila ta dauki sababbin matakan tsaro a masallaci

An shafe kwanaki ana kai ruwa rana tsakanin Isra'ila da Palasdinawa bayan wasu sabbin matakan tsaro da Isra'ila ta dauka a masallacin Kudus, sakamkon harbe wasu 'yan sadanta biyu da aka yi.

Palasdinu na ganin wannan mataki a matsayin tauye musu hakkinsu na addini, yayin da Isra'ila ke cewa tana kare kanta ne.

Me kuke son sani game da rikicin na baya bayan nan kan wannan masallaci mai alfarma?

Mun daina karbar tambayoyi ta wannan shafin. Mun gode.