Baje-kolin kananan masana'antu a Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Baje-kolin kananan masana'antu a Nigeria

Daruruwan masu kananan masana'antu sun baje irin kayayyakin da suke sarrafawa a wani taro da aka yi a Abuja.