Mun yi mamakin yadda muka ga Buhari - Rochas

Shugaban gwawmonin jam'iyyar APC a Nigeria Rochas Okorocha ya ce sun yi mamakin yadda suka ga irin saukin da Shugaba Muhammadu Buhari ya samu a ziyarar da suka kai masa London, inda ya ke jinya.