An shafe wata shida kullum sai an yi mata fyade

An shafe wata shida kullum sai an yi mata fyade

Kungiyar IS ta kama Iklas sannan ta ajiye ta ana yi mata fyade kullum har tsawon wata shida. Ta samu, ta kubuta daga baya.