Me kuke son sani game da gasar Firimiya?

Kakar wasan da ta gabata ta kayatar Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Kakar wasan da ta gabata ta kayatar

A watan Agusta ne za a fara sabuwar kakar gasar Firimiya — inda kungiyoyi 20 da suka hada da Chelsea da Manchester United Arsenal da Manchester City da Leicester City da sauransu — za su fafata.

Me kuke son sani game da kakar gasar ko kuma gasar kanta?

Mun daina karbar tambayoyi ta wannan shafin. Mun gode.

Labarai masu alaka