Ghana: Yadda ake tikar rawa yayin daukar gawa

Ghana: Yadda ake tikar rawa yayin daukar gawa

Ga wadanda danginsu su ka mutu kuma su ke son a rika cashewa yayin raka gawar, wadannan 'yan rawar sukan mai da daukar makara wani abin kallo a Ghana.