'Ba mu amince da sauya fasalin Obamacare ba'

Donald Trump

Asalin hoton, PA

Bayanan hoto,

Burin shugaba Trump shi ne ya sauya tsarin lafiya na Obamacare

Dazu-dazun nan ne 'yan majalisar dokokin Amurka suka yi watsi da kudirin yi wa shirin tsohon shugaban kasar, Barack Obama na lafiya da aka fi sani da Obama care garanbawul.

Hakan kuwa ana ganin ba karamin cikas ya kawo wa gwamnatin shugaba mai ci, Donald Trump ba.

Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo shi ne yadda 'yan majalisar jam'iyyar shugaban ta Republican da suka hada da sanata John McCain sun taka rawar gani wajen kashe wannan batu a dandamalin majalisar.

Hakan kuwa ana ganin ba karamin cikas ya kawo wa gwamnatin shugaba mai ci, Donald Trump ba.

Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo shi ne yadda 'yan majalisar jam'iyyar shugaban ta