Me kuke son sani game da shirin YouWin?

YouWin Hakkin mallakar hoto Facebook/YouWin
Image caption Toshon shirin YouWin dai ya taimaka wa matasa wajen kafa sana'o'in kai-da-kai. Ko me kuke son sani game da sabon shirin yanzu?

A shekarun baya gwamnatin Najeriya ta bullo da wani shiri na tallafa wa matasa masu son kafa sana'o'in kai-da-kai, inda ta taimaka musu da miliyoyin nairori. A yanzu kuma gwamantin kasar ta sake dawo da shirin. Me kuke son sani game da shi?

Mun daina karbar tambayoyi ta wannan shafin. Mun gode.

Labarai masu alaka