Yadda mutane suke rige-rige da motoci a Abuja
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda mutane suke rige-rige da motoci a Abuja

Bayanai daga hukumomi a Abuja sun ce a kullum ana samun asarar rai a birnin, sakamakon yadda mutane ke tsallaka titina ba tare da amfani da gadojin da hukumomi ke samarwa ba.

Labarai masu alaka