Rudani a fadar White House
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rudani a fadar White House

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce babu wata mastala a fadar White House. To amma mutane da dama na ganin kora da kuma murabus din da wasu ma'aikatan ke yi na nuna ruwa ba ya tsami banza.