Yadda 'condom' ke rage mutuwar mata yayin haihuwa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda 'condom' ke rage mutuwar mata yayin haihuwa

Daya daga manyan dalilan da ke janyo mace-macen mata yayin haihuwa a kasashe masu tasowa shi ne zubar da jini. To amma yanzu an gano hanyar magance matsalar ta amfani da kwaroron roba.

Labarai masu alaka