Me kuke son sani game da rikicin APC a Kaduna?

Nasir Elrufai Hakkin mallakar hoto Twitter/@Elrufai/@Shehusani@APCNigeria
Image caption Gwamna Nasir El-Rufai da Sanata Shehu Sani ba sa ga-maciji da juna

An samu baraka a jam'iyyar APC mai mulki a Kadunan Najeriya. Me kuke son sani game da rikicin?

Mun daina karbar tambayoyi ta wannan shafin. Mun gode.

Labarai masu alaka